Cup cake frosting

Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
Jakara Yan Gurasa

Whipped cream frosting yafi kowane frosting dadi.

Cup cake frosting

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Whipped cream frosting yafi kowane frosting dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
6 yawan abinchi
  1. 1/2 cupwhipped cream
  2. Chocolate cup cake 6
  3. 3 TBSMadarar gari
  4. 1/4 cupRuwan sanyi
  5. Chocolate sprinkles

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki samu whipped cream dinki kisa madara da ruwan sanyi kisa mixer ki bugashi sosai

  2. 2

    Saikibdauko cup cake kiyi kwalliya akai

  3. 3

    Saiki dauko sprinkles kiyi kwalliya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes