Taka yaga

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Masha Allah Dadi iya dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
2 yawan abinchi
  1. Cupi biyu na garin alabo
  2. Rabin cup da tafashshen ruwan zafi
  3. Attarugu biyu
  4. Albasa daya
  5. Dandan

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Zaki dankade flour taki kinjajjaga kayaniya kisa dandano kizubamasa ruwan zafin sai ki damashi da kauri sai ki chichire shape ki soya amai achi da yajin kuli

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes