Kayan aiki

1hr
4 yawan abinchi
  1. Flour cup biyu
  2. Butter spoon hudu
  3. Salt kadan
  4. 8Dankalin turawa
  5. Sal attarugu hudu
  6. Albasa daya da garlic
  7. Sai Rabin cup na danbu

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Na hada flour da butter da salt da baking powder nadamashi me kyaw nabarshi yahuta

  2. 2

    Sannan na fere dankalina ha jajjaga su albasana na fara soya dankalin na yankasa kananu

  3. 3

    Sai na zuba jajjagen da kayan dandano da kanshi nakara masa ruwa Hakan ya hade na zuba danbuna shikenan

  4. 4

    Sai na sa kayan hadinansai inbashi shape danagama na shapa masa Mai Akai na gasa

  5. 5

    Na yanka dough na inna mulmulashi na murza

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai (8)

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
Mom nosh🙋🙋🙋🙋 habbty

Similar Recipes