Meat pie

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Masha Allah Shima inayinsa ne akai bakin shago Masha Allah

Meat pie

Masha Allah Shima inayinsa ne akai bakin shago Masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
20 yawan abinchi
  1. Flour cup biyu
  2. Suger kadan
  3. Salt kadan
  4. Sai oil spoon biyu
  5. Butter spoon daya
  6. Chikin sauce

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Dafarko sai ki hadasu komai atare ki dama da ruwan sanyi kibarshi yadanyi resting

  2. 2

    Sanna sai kikaeoshi ki gutsira kibudashi kisq chicken sauce naki ki danne bakin kitara

  3. 3

    Sai ki soya amai me zafi

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes