Tuwon shinkafa

Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
kano state

ina matukar son tuwon shinkafa miyar kuka musammam da safe indai zan samu to chips da egg susha zaman su😁

Tuwon shinkafa

ina matukar son tuwon shinkafa miyar kuka musammam da safe indai zan samu to chips da egg susha zaman su😁

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsrice
  2. 3tblespn flour
  3. water
  4. leda

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tsince shinkafa ki wanketa tas

  2. 2

    Ki dora ruwa a wuta idan yafara zafi ki zuba

  3. 3

    Kibarta ta dahu sosai seki zuba flour ki tuka sosai

  4. 4

    Ki rufe for 3 mins seki sake tukawa ki kwashe

  5. 5

    Kisamu leda ki zuba ki kulle

  6. 6

    Enjoy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
on
kano state

Comments

Similar Recipes