Catfish peppersoup with pototoes

Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
Kano

Catfish peppersoup with pototoes

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fresh catfish
  2. Irish pototoes
  3. Kayan miya
  4. Maggi n any species of ur choice
  5. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki tafasa ruwa sai ki xuba catfish dinki a bowl babba sai ki xuba wannan ruwan xafin a kai ki barshi yyi kmr 3mint haka

  2. 2

    Sai ki wanke ta sosai xakiga duk santsin jiki yayo sama duk ki wanke shi

  3. 3

    Sai ki tsane ta a colander

  4. 4

    Sai ki dauko dankalin ki ki feraye shi ki wanke ki ajeye shi aside

  5. 5

    Sai kiyi grating kayan miyan ki ki dora mai a wuta ki soya su sai ki xuba species dinki d maggi sai ki xuba ruwa a ciki daidai yadda kike bukatar yawansa sai ki kawo dankalin ki ki xuba sai ki rufe ki barshi y tafasa

  6. 6

    Bayan y tafasa sai ki yanka albasa a ciki

  7. 7

    Sai ki kawo catfish dinki ki xuba a hankali ki rage wutar sai ki rufe ki barshi y dahu ba'son a juya sbd kar y dagargaje

  8. 8

    Sai ki kashe gas dinki ki xuba a plate kiyi serving

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
on
Kano

Similar Recipes