Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30 minutes
2 servings
  1. Ayaba (banana)
  2. Madara(milk)
  3. Sikari (sugar)
  4. Ruwan Sanyi (Cold water)

Cooking Instructions

30 minutes
  1. 1

    Ki yanka ayabarki ki ajje

  2. 2

    Kisa madararki, ruwan Sanyi, sugar, ki da ayabarki ki markadasu a blender.

  3. 3

    Ki tsoma kofinki a ruwa sai kisa a cikin sikari sai ki juye ayabarki ki xuba sai a sha.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
sapeena's cuisine
on
Kano State

Comments

Similar Recipes