Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Halfmacroni
  2. Chicken meat
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Magi
  6. Mix spices
  7. Tafarnuwa
  8. Curry
  9. leafBay
  10. Peas
  11. Carrot

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko na wanke nama nasa a pot tare da ruwa da magi guda daya

  2. 2

    Daya tafasa naga naman yayi laushi saina qara ruwa yarda zai dafa min macroni

  3. 3

    Sai nayi greating attaruhu,albasa,tafarnuwa nasaka a pot din,sai nasa maggi da spices na rufe

  4. 4

    Bayan ya tafaso sai na zuba macroni na,na juya na rufe,data dahu sai nasa curry na rufe zuwa 3mint sai na sauke

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Meenah's Cuisine
Meenah's Cuisine @cook_14222428
on

Comments

Similar Recipes