Glazed Doughnuts

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_13813635
Zaria City

#kadunastate,I love doughnuts, especially a glazed one.

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

1hr 30mnts
3 servings
  1. 2 cupsflour,half cup sugar,1 egg,2tablespoons milk powder,1teaspoon active yeast,little milk flavour,5tablespoons butter,water as required
  2. For the glazed, sprinkles, melted chocolate, condensed milk

Cooking Instructions

1hr 30mnts
  1. 1

    Da farko za'a jika yeast da sugar da dan ruwan dumi,a rufe kamar 5mnts,idan mai kyau ne za'a ga ya kumburo

  2. 2

    Sannan a tankade flour,a zuba garin madarar,shi kuma butter a narka,sai acukuda a murje.

  3. 3

    Sai a kada kwai a wani abu daban,sannan ahade duka ingredients (I.e.yeast da sugar da ka jika,da kuma kwai)

  4. 4

    Daga nan sai a zuba flavour,a juya su hade,sai arika zuba ruwa kadan akwaba(kada kwabin yayi karfi,kuma kada yayi ruwa).

  5. 5

    Sai a rufe a ajiye awaje mai dumi,yayi kamar 30mnts.Idan ya tashi,sai a sanya fulawa isasshe a murza.

  6. 6

    Idan ya murzu,sai kiyi amfani da doughnut cutter ki yanka,idan baki dashi kiyi amfani da rounded cup ki yanka,tsakiyar ki huda da murfin swan.

  7. 7

    Sai a kuma bari ya tashi kamar minti 10-20,sannan a soya.

  8. 8

    Sai kiyi melt din chocolate ki sanya sa man doughnuts din,da condensed milk din,sannan ki watsa sprinkles.Enjoy.

  9. 9

    See d inside.Enjoy.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_13813635
on
Zaria City
Salaha by name,born and bred up in Zaria.I really love cooking, because beauty without high skills of cooking is useless..
Read more

Similar Recipes