Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shikafan tuwo(fara)
  2. Wake
  3. Kayan miya
  4. Manja
  5. Maggi
  6. Spices
  7. Chicken or fish

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki surfa waken ki y fita tas kamar n alala sai dora akan wuta ki barshi y dahu har y fara narkewa

  2. 2

    Sai ki dora manjan ki a wuta kisa albasa sai kiyi blending kayan miyan ki ki xuba a ciki kisa maggi onga d spices dinki kisa nama ko kifi duk wanda kk so

  3. 3

    Sai ki dauko waken ki ki dan dandaka shi d ludayi sai ki juye a cikin miyan ki ki barshi y kara laushi xakiga miyan ki tayi kauri sai ki dan kara mata ruwa ki rage wutar mai y fito sai ki sauke

  4. 4

    Shi kuma tuwon naki xaki dora ruwa a tukunya ki barshi y tafasa daman ki wanke shinkafar ki ki tsane t a colander sai ki xuba a ciki ki rage wutar

  5. 5

    Ki barshi yaita dahuwa sai kisa muciya ki tuke shi ki mayar dashi y kara turaruwa sai ki sauke kisa farar leda ki kwashe shi shikkenan serve wt your miyar wake😋

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
on
Kano

Comments

Similar Recipes