Mini meatpie

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

#kanostate this is my last post in 2018❤

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 1 cupflour
  2. 1/2 tspbaking powder
  3. 1/2 tspsalt
  4. 1and half tbsp butter
  5. Water as required
  6. Filling with minced chicken
  7. 1egg for egg wash before baking + 1tsp milk

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tankade flour ki zuba salt,baking powder da butter ki murje butter din a cikin flour din sosae har sae sun hade kin dena ganin butter din.

  2. 2

    Saeki zuba ruwa kadan kadan kina kwabawa har ki gama sannan kiyi kneading dinsa sosae har saeyayi soft and smooth dough,saeki rufe kisa a fridge for 15min ko ki ajiye a side kafin kiyi rolling dinshi.

  3. 3

    Idan tym din yayi saekiyi rolling kinshi kisa filling dinki a tsakiya ki shafa ruwa a bakin meatpie din don karya bude koda soyawa zakiyi

  4. 4

    Sannan ki fidda shafe din da meatpie cutter

  5. 5

    Ki danna zakiga shafe din y fita kamar hka

  6. 6

    Saeki shafa butter a baking trye dinki ki jera meatpie din kamar hka

  7. 7

    Saeki kada kwanki kisa 1tsp na milk ki kada sosae sannan kiyi brushing dinshi a saman meatpie din

  8. 8

    Kiyi preheating oven kiyi baking at low heat amma da wutar kasan kawae zakiyi idan yayi saeki kunna ta saman yayi golden sannan ki cire ki shafa butter a saman immediately after baking sannan ki rufe da towle hkan zaesa yayi laushi sosae.

  9. 9

    Ready to enjoy😋😋😋

  10. 10

    I enjoyed mine with hot black tea ❤❤

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Similar Recipes