Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3 tbspSugar
  2. 2 cupsflour
  3. Little salt
  4. 1 cupMilk
  5. 1 cupSemo
  6. 1Egg
  7. 1 tbspBaking powder
  8. Vegetable oil

Cooking Instructions

  1. 1

    A samu cup a zuba madara mai dumi asaka yeast da sugar

  2. 2

    A samu roba a zuba fulawa,butter,gishiri,sugar,baking powder,kwai sai garin semo rabin kofi,a cakudasu sai a zuba madaran da aka hada da yeast a hadasu su hade jikinsu sosai a rufe abarshi ya tashi tsawan minti 30

  3. 3

    A dauko dough din a murza a fadadashi sai a fitar da shape din da akeso,a barbada garin semo a tray in a fitar da shape din aska a cikin tray din da aka saka garin semon

  4. 4

    A zuba mai a kaskon suya kar abari man yayi zafi sosai,a soya in yayi ja a sauke

  5. 5

    Za a iya cinshi haka, za kuma Iya cinshi da romo

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ameena Abubakar
Ameena Abubakar @cook_14574562
on
Kano State
married,I just love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes