Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Mango
  2. Sugar or honey
  3. Yoghurt
  4. Ginger
  5. Orange juice
  6. cubesIce

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke mango ɗinki ki fere bayan ki yayyankashi ƙanana

  2. 2

    Sai kisa a blender, saiki zuba orange juice kaɗan, saiki zuba yoghurt da sugar ko kuma zuma

  3. 3

    Sai ginger ɗinki ki fere bayan kiyi grating ɗin kaɗan aciki, ita ginger itace sirrin daɗin gaskia, sai kizuba ice cubes kiyi blending duka

  4. 4

    Dakin gama blending sai kizuba a cup, saiki ɗauko wani mango ɗin kiyi dicing dinshi sai kiyi garnishing daga sama.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Similar Recipes