Plantain pastelòn

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

cooking with luv and passion 💃❤my family really enjoyed it😍😋

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

45mins
4 servings
  1. 2Plantain
  2. 3eggs
  3. Mincemeat
  4. 1medium onion
  5. Ginger and garlic
  6. 1grounded scotch bonnet
  7. 2maggi cubes
  8. Curry,thyme and Spices
  9. Veg oil (for frying)
  10. 1 tspbutter
  11. Glassbaking dish

Cooking Instructions

45mins
  1. 1

    Abubuwan bukata akwae: plantain,eggs,mincemeat,onion, scotch bonnet, ginger and garlic sae spices and seasoning

  2. 2

    Zaki zuba oil kadan a pan kisa chopped onions dinki da minced ginger and garlic ki soya sama sama sannan ki zuba mincemeat,grounded scotch bonnet,spices da seasoning ki ta juyawa har yayi, sannan ki kwashe kisa a side

  3. 3

    Saeki bare plantain dinki ki raba gida 2 sannan ki yanka ko wane daya gida 4 kamar hka

  4. 4

    Saeki barbada salt kadan,ki soya a hot oil har sae yayi golden sannan ki kwashe kisa a side

  5. 5

    Nan ga plantain dinmu da muka soya,spicy mincemeat, eggs da muka fasa, sae glass baking dish dinmu

  6. 6

    Zaki shafa butter ko oil a jikin glass baking dish dinki sannan ki jera plantain a kasan kamar hka

  7. 7

    Saeki zuba mincemeat dinki kamar hka

  8. 8

    Ki kada kwanki ki zuba a saman mincemeat din kamar hka

  9. 9

    Sannan ki jera plantain dinki a saman,kisa a preheated oven kiyi baking for 15mins or 20mins amma ki fara da wutar kasan idan yayi 10mins saeki saka wutar saman for 5mins

  10. 10

    Gashi bayan y fito daga oven 💃💃💃💃

  11. 11

    Ki yanka da pizza cutter ko wuka mae kaefi and enjoy😋😋😋

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Similar Recipes