Mincedmeat stuffed bread rolls

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

Is all about abba gida gida celebration....kano people know💃💃😍

Mincedmeat stuffed bread rolls

Is all about abba gida gida celebration....kano people know💃💃😍

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hour 10mins
10 servings
  1. For the dough
  2. 2 cupsflour
  3. 1and half tbsp sugar
  4. 1 tspsalt
  5. Halftbsp instant yeast
  6. 1 tbsppowdered milk
  7. 3 tbspbutter
  8. 1egg
  9. 1 cupwarm milk/water
  10. For the filling
  11. Mincemeat
  12. 2medium onions(grated)
  13. 1scotch bonnet (grounded)
  14. 1/4sweet pepper(chopped)
  15. Ginger and garlic(minced)
  16. 2 tbspolive oil/veg oil
  17. 2seasoning cubes
  18. Curry, thyme and spices
  19. Fresh parsley
  20. 1 egg for egg wash before baking
  21. Sesameseeds(kantu/ridi)
  22. Habbatussaudah (black seeds)
  23. 1 tspbutter(for applying immediately after baking)

Cooking Instructions

1hour 10mins
  1. 1

    Ki tankade flour dinki ki zuba a kwano mae dan girma kisa sugar da powdered milk

  2. 2

    Kisa salt da yeast ki juya su hade..

  3. 3

    Ki zuba egg dinki guda 1 da kika kada,kisa warm milk ki kwaba

  4. 4

    Kisa hannunki mae tsafta ki kwaba sosae kisa butter kita kneading dinsa har sae yayi soft and smooth dough,saeki rufe kisa a rana ko warm place y tashi for 40mins

  5. 5

    Nan gashi bayan y tashi saeki raba dough din into 10 balls...

  6. 6

    For d filling:-Kisa olive oil/veg oil a pan sannan kisa grated onions,minced garlic and ginger dinki ki soya sama sama

  7. 7

    Kisa mincemeat dinki kita juyawa harya dagargaje,sannan kisa seasoning cubes da spices ki juya,kisa ground scotch bonnet, sweetpepper da parsley kita juyawa har yayi..

  8. 8

    Spicy minced meat dinmu is done...

  9. 9

    Ki dauki duk ball daya kiyi rolling da fadi da dan tsaho hka,saeki saka filling dinmu a gefe daya,sannan ki yanka kasan gida 7 or 8 da pizza cutter ko wuka mae kaefi kamar hka...

  10. 10

    Saeki nannade gurin naman har sae kinzo inda muka yanka,saeki dunga daukan duk yanka daya kina dan lankwasawa ki dangwali ruwa kadan ki shafa a bakin sannan ki manne ajiki,hka zakiyi tayi har ki gama...

  11. 11

    Saeki lankwasoshi yadda zae baki circle shafe,sannan ki shafa ruwa kadan a baki da bakin ki hadesu hkan zae hanashi budewa gurin baking,ki shafa butter a baking trye ki jerasu kamar hka kada daya y matsi daya

  12. 12

    Kiyi egg wash,sannan kisa habbatussaudah(black seeds)a gida daya ki tsallake dayan,shi kuma kisa kantu/ridi(sesame seeds)a dayan kamar hka

  13. 13

    Saekiyi baking a preheated oven for 15mins amma da wutar kasan kawae zakiyi idan yayi saeki kunna ta saman yayi golden sannan ki cire ki shafa butter a bread rolls din immediately after baking

  14. 14

    Done...enjoy with your hot black tea with🍋☕☕

  15. 15

    D inside 💃💃😍

  16. 16

    100% in luv✅❤

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Similar Recipes