Edit recipe
See report
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki FASA kwai ki ki yita bugawa sannan sai ki sa milk kiyi ta juyawa sannan sai ki zuba sugar da salt dinki kits juyawa

  2. 2

    Sannan sai ki sa baking powdar da flour ki

  3. 3

    Sai ki daura pan dinki akan wuta ki shafa masa mai sannan ki suya shi

  4. 4

    Sannan chiki shi zaki tafasa naman ki idan yayi sai daka da paper sannan ki soya shi sai ki tafasa carrot da pototes naki idan yayi sai ki hada shi wuri daya

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Abidaaah's Kee
Abidaaah's Kee @m08163600400
on
Plateau

Similar Recipes

More Recommended Recipes