Birede da soyayen kwai.

Shamsiya sani
Shamsiya sani @cook_16371942
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Birede leda daya.
  2. Bota.
  3. Kwai guda biyu
  4. Albasa
  5. Kayan dandano.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fasa a kwai a kwano ki zuba albasa da kayan dandano da kayan kamshi saisaka kasko akan wuta indan yayi zafi sai ki zuba mai ki soya kwai amma yayi kamar danbu..

  2. 2

    Sai ki dauko birede ki yanyanka sai ki murza shi yayi fadi sai ki shafa bota sai ki zuba soyaye kwai ki nannade shi sosai sai kI shafa bota a sama ki gasa a kasko..wanan karin safe ne zaki iya hadawa da tea.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shamsiya sani
Shamsiya sani @cook_16371942
rannar

sharhai

Similar Recipes