Tura

Kayan aiki

30-45mintuna
4 yawan abinchi
  1. Daffafiyar Awara
  2. Kwai guda shida
  3. Albasa karama guda biyu
  4. Maggi uku
  5. Sinadarin karawa girki dandano cokalin shayi daya
  6. Man suya yanda ake bukata

Umarnin dafa abinci

30-45mintuna
  1. 1

    Zaki yanka Awara 'yanda kike son girman,sai ki dora mai a kasko ki fasa kwai a kwana mai tsafta ki zuba albasa ki kada,idan mai ya soyu sai ki dauki awara ki zuba a cikin ruwan kwai sai ki saka a ruwan mai ta soyu har ta canza launi zuwa ruwan zuma sai ci.#tnxsuad

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes