Indomi da kwai

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Inodomi abinci ne wanda bature ya kirkiro don ya saukaka mana gurin samun abinci idan kana cikin sauri wajen yin abincin kari koh da rana kai har mah da dare na hada ta da kwai kuma tayi dadi sosai ku gwada

Indomi da kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Inodomi abinci ne wanda bature ya kirkiro don ya saukaka mana gurin samun abinci idan kana cikin sauri wajen yin abincin kari koh da rana kai har mah da dare na hada ta da kwai kuma tayi dadi sosai ku gwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomi guda biyu
  2. D'and'ano dunk'ule rabi
  3. Mai cokali biyu
  4. Kwai guda biyu
  5. Albasa rabi
  6. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki aza ruwa a wuta idan ya fara tausai sai ki bare indomin ki sai ki zuba kisa d'and'ano indomi din da kuma d'and'ano dunk'ule kadan sai ki zuba dan mai kadan idan kina son attarugu da albasa ki zuba ki rufe mintu hudu tayi sai ki sauke

  2. 2

    Ki fasa kwai kisa d'and'ano kadan kisa albasa ki kada shi ki daura mai a kaskon soya kwai idan ya fara zafi ki zuba kwan idan kasan ya soyu ki juya dayan gefen ya soyu shikenan sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes