Taliyar Yara da Soyayyen kwai

Bint Ahmad @Bint92
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki saka mai dan kadan a wuta ki soya jajjagen albasa,attaruhu da tafarnuwa.Idan sun soyu sai ki zuba ruwa yanda kike da bukata ki barshi ya tafasa sai ki zuba taliyar da maggi ki juya ki rufe.Ki bata tsawon minti 5 sai ki sauke sai ci.#tnxsuad
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Taliyar yara
Inason taliyar yara bana gajia da ita shisa ko yaushe da yanda nake sarrafata, ku gwada zakuji dadin ta. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
-
-
-
-
Taliyar 'yan yara
taliyar yan yara tafi dafj idan ka dawo daga unguwa a gajiye kana jin yunwa kuma baka son yin girkiUm_esha
-
-
-
Taliyar 'yan yara
Nayi amfani da karas da yawa a girkin ganin lokacin shi ne,gashi kuma da matukar amfani a jiki ga kara lafiyar ido. M's Treat And Confectionery -
-
Kunun Dawa
Dawa tana da matukar muhinmanci ga lapiar jikin dan adam,Dawa tana dauke da 3 detoxy anthoxynidine dake takaita girman Cancer.#Girkidayabishiyadaya Bint Ahmad -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11368981
sharhai