Awarar doya

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Yarona yace Maama Anya wannan doya ce ba awara ba😀 Yana da dadi sosai #Ramadhanrecipecontest#

Awarar doya

Yarona yace Maama Anya wannan doya ce ba awara ba😀 Yana da dadi sosai #Ramadhanrecipecontest#

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya,kwai 6, attaruhu 2, garlic,mai
  2. Gishiri, dandano, albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na dafa doya da Dan gishiri Zaki iya gogawa a abun goga kubewa sai na murmusa ta kamar zanyi yamballs. Na jajjaga attaruhu,albasa da tafarnuwa na zuba akan doyar. Na fasa kwai 4 a bowl na kada sai na akan doyar na marmasa dandano na zuba na juya suka hde.

  2. 2

    Sai na samu farar leda na zuba na kulla2 kamar zanyi alala na daura a wuta ya dahu sai na sauke na fidda shi dga leda ya Sha iska na yanka shi kamar yanka awara. Na fasa sauran kwai 2 a bowl na saka lil salt na kada na daura Mai a wuta da yai zafi sai nake tsoma awara ta a kwai Ina soyawa a man. Aci Dadi lfy 😋😋

  3. 3

    Note: Yawan doyar ki yawan Kwan da Zaki Yi amfani dashi sbd Ana son hdin ya danyi ruwa kadan.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes