Faten doya

Zainab Jari(xeetertastybites)
Zainab Jari(xeetertastybites) @08165619371z
Sokoto,

Faten doya da saukin girkawa

Faten doya

Faten doya da saukin girkawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doyar ki ki barta acikin ruwa

  2. 2

    Ki jajjaga kayan miyar ki

  3. 3

    Ki aza tukunya a wuta ki zoba mai idan yyi zafi sai ki zoba kayan da kika jajjaga

  4. 4

    Idan suka soyu sai ki zoba ruwa da maggi da doyar ki k juya

  5. 5

    Ki barshi Kamar minti 15 shikenan kin kare

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zainab Jari(xeetertastybites)
rannar
Sokoto,
Am zaynab jari by name, studying @ udus,live in skt I love cooking .........
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes