Brown yam,plantain da farfesun kaza

Fatima Isari
Fatima Isari @cook_16663324
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45mintuna
  1. doya
  2. plantain,
  3. naman kaza,
  4. kayan miya
  5. da kayan qamshi

Umarnin dafa abinci

45mintuna
  1. 1

    Ki tsaftace kazarki ki dorata a wuta ki zuba mata ruwa dai dai ki zuba duk kayan hadinki da na qamshi,dora a gas wuta tsakiya ki rufe bayan wani lokaci ki duba in yayi lawshi ki qara kayan dandano ki sawqe,idan gishiri ya miki yawa ki zuba dankali zae daedaeta.

  2. 2

    Ita kuma doya bayan kin tafasa sae kina tsundumawa a cikin qwai kina sakawa a mai wanda yayi zafi,shikuma plantain yankawa zakiy ki soya shima.
    zaki iya cinsu da farfesun kazar.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Isari
Fatima Isari @cook_16663324
rannar

sharhai

Similar Recipes