Farfesun kifi tarwada

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Dankalin turawa
  5. Plantain
  6. Kayan qamshi
  7. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kifi da lemon tsami a barshi ya tsane, sai a fere dankalin a yanka shi yanda ake buqata.

  2. 2

    A jajjaga attaruhu a yanka albasa, sai asa dankalin a wuta da kayan miyan da kayan dandano dakuma kayan qamshi idan ya dahu sai asa kifin.

  3. 3

    A fere plantain a yanka asoya idan ya soyu sai a tsame, sai a hada da farfesun.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes