Yam balls and plantain

ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
Abuja

Ana cinsa da safe koh da dare🤗😋

Yam balls and plantain

Ana cinsa da safe koh da dare🤗😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Plantain
  2. Doya
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Classic onga
  6. Attarugu
  7. Albasa
  8. Mangyeda
  9. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fere doya naki ki dafa, bayn yanuna seiko sauke,ki ajiye aside,then ki jajjaga attarugu, kiyanka albasa kanana,ki ajiye aside,sai ki dauko turmi,ki yabata,a wonke take,saiki xuba doyanki,a ciki ki daka,sai ki xuba su maggi da gishiri da onga naki, sai ki saka jajjagen attarugu da yankakken albasa ki,sai ki kara dakawa,sai komai ya hade, sai kijuye,sai ki fara mulmulawa yenda kika so....

  2. 2

    Sai ki dauko plantain dinki,ki yanka sixe da kikeso, sai ki xuba mai a wuta,ki soya plantain din,sai yafara brown saiki cire,sai ki fasa kawai a bowl naki,kiyanka albasa Kanana aciki,ki buga ya hade,sai ki dinga daukan doyan da kika mulmula tsomashi a cikin kwai ki cire kisaka a cikin mangyeda,yanayi saiki cire, hakazaki rinkayi har kigama........sai ki xuba su a matsani,sai kikawo plate,kixuba yam balls a kasa, sai ki daura plantain a sama....akwai dadi sosai......🤗🤗🤗🤗😋😋😋😋😋😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
rannar
Abuja
innason dafa abinci kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes