Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Rabin Kan rago
  2. Dandano yadda zai ji
  3. Tarugu biyar
  4. 2Tattasai
  5. 2Albasa manya
  6. Dakakkiyar citta da tafarnuwa cokali daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke Naman kai sosai kaman sau biyu ko sau uku. Sai ki zuba a cikin tukunya da ruwa sosai ki Dora a wuta ki barshi yayita dahuwa sosai.

  2. 2

    Idan ya kusa gama dahuwa sai ki zuba jajjagen tarugu da albasa, ki zuba citta da tafarnuwa da dandano ki barshi ya dahu sosai.

  3. 3

    Zaki iya saka cokali guda biyu ko uku saboda yayi saurin dahuwa.

  4. 4

    A ci da zafinshi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Haidar
Maman Haidar @cook_17291832
rannar

sharhai

Similar Recipes