Salad

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116

#myfavouritesallahmeal gaskiya wannan hadin salad din ya fito dani kunya awajan abokan mijina da sallah musamman da suka hada da friedrice abin ya bada ma'ana

Salad

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#myfavouritesallahmeal gaskiya wannan hadin salad din ya fito dani kunya awajan abokan mijina da sallah musamman da suka hada da friedrice abin ya bada ma'ana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti goma
mutun biyi
  1. Kabeji karami
  2. Mayonnaise yadda zai ji
  3. Karas manya biyu
  4. 4Dafaffan kwai
  5. Koran tattasai daya
  6. Magi kadan

Umarnin dafa abinci

minti goma
  1. 1

    Za a yanka kabejin sannan awanke ya tsane sai a goga karas a yanka tattasai a ajje gefe

  2. 2

    Za a kawo mazubi a juye kabejin sannan a saka karas sai asaka magi azuba mayonnaise a gauraya a saka a plate a yanyanka kwai a saman sannan a saka tattasai a tsakiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
rannar

sharhai

Similar Recipes