Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fasa kwai ki karkada sai ki ajje a gefe. Ki jajjaga tarugu, shambo da albasa tare. Sai ki zuba mai kadan a pan, ki zuba jajjagen a ciki, ki zuba ruwa ba mai yawa ba. Ki zuba magi da kayan kamshn kina jujjuyawa a hankali har sai ruwan ya tsane. Ki kara kadan a ciki. Ki juye kwan sannan ki rufe bayan kn rage wutar. Idan ya yi minti daya sai ki bude. Ki juya sosai sai ya dagargaje. Bayan minti biyu sai ki kashe.
- 2
- 3
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Tsire (stick meat)
A yau da muka yi azumi na biyu ne na yi shaawar na gasa nama da kaina ba tare da na siyo gasasshe bah. Kuma abin mamaki sai na ji wanda na gasa din ma ban ta6a cin mai dadinshi bah. Yan uwa ku gwada wannan gashin na tabbata za ku ji dadinshi ku ma. Princess Amrah -
-
-
-
-
Gasasshiyar kaza
#iftarrecipecontest kamar dai yadda nake yawaita fadi a kodayaushe, cewa duk wani abu da mutun zai siya idan har ya kwatanta yinshi a gida zai ji dadinsa fiye da ni siye. Hakan ya sa nake son homemade a komai ma. Na gasa kazar ba tare da ta kone ba. Sannan kuma ta yi taushi tu6us.🤣😍 Princess Amrah -
Alale
#moon alale nadaga cikin abincin da nake so sosai. Sai dai tunda nake yi ban taba gwada yin na kofi irin haka ba. Ya yi kyau sosai kuma sannan ya yi dandano mai dadi. Ku gwada wannan recipe din nawa za ku gode min. Princess Amrah -
-
-
-
Alala
#alalarecipecontest Ina son alala sosai musamman ma ta gargajiya irin wannan. Tana da saukin yi, sannan kuma tana da dadi a baki. Princess Amrah -
Dafadukar macaroni mai dankalin turawa
Duk da ban kasance mai son macaroni ba amma wannan kam na ji dadinta sosai. Iyalina sun yaba da ita har suna fatan na sake yi musu kalanshi Princess Amrah -
-
4 in 1 meatpie
Na gode sosai ga Tee's Kitchen. Na gode wa cookpad Nigeria. Da babu cookpad da ban koya kalar meatpie din nan bah. Kodayaushe ana son mutum yana canza abu. Ga shi ni ma na canza salon meatpie dina a kan wanda kowa ya sanni da shi. Princess Amrah -
-
-
-
Spiral bread
wannan bredin na daya daga cikin bredin da ban ta6a cin mai dadi kamarshi ba. Ku kwatanta yin shi, koda bredi bai dame ku ba sosai za ku ji dadin wannan din. Princess Amrah -
-
Chinese fried rice
#myspecialrecipecontest duk da cewa ina cin fried rice sosai amma sai Allah ya sa ban ta6a gwada irin wannan bah. Wannan shine karon farko da na yi ta, na ci sosai na kuma ji dadinta. Iyalina sun yaba, har a karshe na samu kyakkyawar kyauta daga garesu. Meh zai hana ku ma ku gwada? Ga yadda na yi ta dallah-dallah zai zo muku. Princess Amrah -
-
-
Salad
#myfavouritesallahmeal gaskiya wannan hadin salad din ya fito dani kunya awajan abokan mijina da sallah musamman da suka hada da friedrice abin ya bada ma'ana rukayya habib -
-
Awara meh sauce
Wannan hadin awaran yayi dadi sosai,jinjina ga maryaamah a wurin ta na samu idea din nan. mhhadejia
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10562165
sharhai (2)