Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. kan rago
  2. tarugu da albasa
  3. ruwa
  4. citta,tafarnuwa
  5. daddawa
  6. kayan dandano da kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki saka kan ragon a tukunya ki daura akan wuta sai asaka citta abarshi ya ta tafasa har ya dauko nuna

  2. 2

    Sai azuba kayan hadin gaba daya acikin tukunya sai abarshi ya karasa nuna ahankali(amaida wutan low)

  3. 3

    Ganda yana saurin dahuwa inkikayi amfani da pressure pot

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes