Towon semonvita da miyar edikaikong

Aishat Abubakar
Aishat Abubakar @cook_15701210
Kano

It's just wonderful

Towon semonvita da miyar edikaikong

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

It's just wonderful

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ugwu
  2. Water leaf
  3. Stock fish
  4. Dry fish
  5. Pomo
  6. Palm oil
  7. Beef
  8. Onions
  9. Tomatoes
  10. Attarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nawanke ganyena na yanyankasu.

  2. 2

    Sai na dora namana da ganda nayi seasoning dinsu idan ya kusa dahuwa sai ki wanke dry fish da stock fish dinki ki hadasu su qara tafasa idan sun dahu sai ki sauke

  3. 3

    In another pot sai kisa manjan ki da albasa da attarugu da tumatiri ki dan soyashi idan ya soyu sai ki dauko wasshan nama da su kifinki da kika tapasa kijuye akai

  4. 4

    Amma ruwan naman karyayi yawa don water leaf yana da ruwa sosai don haka bama bukatan ruwa sosai

  5. 5

    Sai mu dauko guy leaf musa ya danyi kamar 3min sai musa water leaf din mu mubarshi yayi 5min miyar ta nuna sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aishat Abubakar
Aishat Abubakar @cook_15701210
rannar
Kano
na dauki girki a matsayin abin nishadi ina kaunar yin girki a ko da yaushe
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes