Tuwo with miyar Egusi

Hajeerkitchen
Hajeerkitchen @cook_18508655
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki sa dry fish dinki ruwan xafi sai ki dan bashi kamar 5 minute sai ki tacai shi saiki dura namanki a tukunya kisa albasa da spice after naman ya tsotsai kisa mai kidan soya kixuba kayan miyar ki akai kisa albasarki mai dan yawa kisan albasa tana sa miya kamshi da xaki kisa idan miyar tafara yi kisa tafarnuwa da seasoning dry fish kiyi kasa da wutarki kibata kamar 6 minute sai ki xuba alaiyahu

  2. 2

    Ki dura ruwanki a tukunya idan ya dau xafi ki dauko shinkafarki ki wankai ta sosai ki xuba aciki idan ta tsotsai sai ki tu kata ya tuku sosai

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hajeerkitchen
Hajeerkitchen @cook_18508655
rannar

sharhai

Similar Recipes