Danwaken flour

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116

#Dan-wakecontest.ina mutukar kaunar danwake inason na cishi da man kuli da dafaffen kwai da salak ko kabeji yanamin dadi sosai

Danwaken flour

#Dan-wakecontest.ina mutukar kaunar danwake inason na cishi da man kuli da dafaffen kwai da salak ko kabeji yanamin dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mintuna talatin
mutun daya
  1. Flour gwangwani biyu
  2. Ruwan kanwa
  3. Kuka kadan
  4. Dakaken yaji
  5. Dafaffen kwai biyu
  6. Tumatur
  7. Albasa
  8. Man kuli
  9. Kabeji
  10. Mayonnaise

Umarnin dafa abinci

mintuna talatin
  1. 1

    Da farko na tankede flour a mazubi mai zurfi, saina dauko muciya na zuba garin kuka na gauraya saina tace ruwan kanwa akai na gauraya sosai ya hadu.

  2. 2

    Bayan tuwan da na daura a wuta ya tafasa sai na dauko kullin ina tsoma hannuna a cikin ruwan kanwa ina debo kullin ina jefawa a ruwan da haka har na gama ya dahu sosai sannan na debo ruwa a wani kwanon na kwashe dan waken.

  3. 3

    Bayannan na gama sai na saka masa mai da yaji da kabeji da mayonnaise da sauran kayan hade haden

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
rannar

sharhai

Similar Recipes