Dan wakeII

Sweet And Spices Corner
Sweet And Spices Corner @sweet_n_spices
Kano

Abinci mai dadi da kara lafiya #dan- wakecontest

Dan wakeII

Abinci mai dadi da kara lafiya #dan- wakecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45mintuna
2 yawan abinchi
  1. 4Flour kofi
  2. Ruwan kanwa 1\3
  3. Kuka cokali daya
  4. 2Dafaffen kwai
  5. Salad
  6. Maggi
  7. 2Tumatur
  8. 1Karas
  9. 4Manja cokali
  10. 1/2Cucumber
  11. 1Dakakkiyar yaji cokali

Umarnin dafa abinci

45mintuna
  1. 1

    Da farko zaki tankade garin flour kisa a kwano

  2. 2

    Ki zuba kuka, sai ki dauko ruwan kanwa ki kwaba

  3. 3

    Ki dora ruwa a tukunya idan ya tafasa ki dauko kullin ki ringa jefawa bayan kin gama kisa cokali ki juya, sai ki rufe

  4. 4

    Idan ya dahu ki saukar sai ki tace

  5. 5

    Ki dauki karas, cucumber, salad, da tumatur ki wanke su, sai ki yanka kanana

  6. 6

    Ki zuba manja a tukunya ki yanka albasa ki soya

  7. 7

    Sai ki samu plate ki shiryasu, ki bare dafaffen kwai ki yanka a kai

  8. 8

    Kisa yaji, da maggi kisa manja a karamin roba kisa a gefe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

Similar Recipes