Cooking Instructions
- 1
Dafarko zaki wanke kaza saikisa a colander ruwan yatsane duka saiki yayyankansu parts parts
- 2
Saiki jajjaga tarugu da albasa kisa a roba kisa maggi da grated ginger garlic da mangyada da spices ki caakuda saiki.shafe kazar duka kisa aa foil paper kosa a fridge kibari tayi kaman 1 hour ko 2 saiki.ciro kiyanka albasa slice kisa a oven kigasa
Similar Recipes
-
-
Chicken pepper soup Chicken pepper soup
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan.Aroma ZUM's Kitchen -
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9478827
Comments