Awara da miyar albasa

Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
Kaduna State..

#kadaunastate..ina son awara bana gajiya da cinta.na gaji da cin awara da yaji shiyasa nayi wanan hadin kuma yayi dadi sosai..

Awara da miyar albasa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#kadaunastate..ina son awara bana gajiya da cinta.na gaji da cin awara da yaji shiyasa nayi wanan hadin kuma yayi dadi sosai..

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. awara manya guda biyar
  2. marina suya
  3. albasa manya guda biyu
  4. atarrugu guda biyar
  5. shambo guda hudu
  6. 2maggi star
  7. curry
  8. spice

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farako zaki samu awara ki yanka kanan sai ki saka a ci ruwan gishiri.sai ki soya mai inadan yayi zafi sai ki soya awara indan ta soyu sai ki kwashe ki ajiye gefe..

  2. 2

    Miya.ki yanka albasa da yawa sai ki jajjaga atarrugu da shambo.sai ki saka abun soya da mai kasan indan yayi zafi sai ki zuba kaya miya in ya fara soyuwa sai ki zuba curry da spice da maggi sai ki zuba albasa ki rufe sbd albasa ta dahu kamar minte uku sai ki budi ki zuba awara ki juya sosai ko ina ya Samu shikenan ki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
rannar
Kaduna State..
my name is shamsiyya sani from Kaduna, an married.cooking and baking is my hubby's.i love my kitchen so much..
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes