Special awara

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Wannan hadin na awara badai dadi ba kema ki gwadashi zaki ji dadinta

Special awara

Wannan hadin na awara badai dadi ba kema ki gwadashi zaki ji dadinta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Danyar awara
  2. Attarahu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Maggi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko zaki soya awararki Sama Sama sai ki tsameta ki Dan zuba Mai akasko kadan dama kin jajjaga attaruhu kin yanka albasarki sai ki zuba su a kaskonki ki Dan Basu tsoro sai ki zuba Maggi da Dan kayan kanshi kadan sai ki juya

  2. 2

    Daga nan sai ki zuba awararki ki juyata a ciki kayan hadin su Shiga jikanta shike nan kin Gama sai ci😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
rannar
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai (7)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Kinga kuwa mura nikeyi na kasa cin abinchi wannan zatayi dede dani

Similar Recipes