Awara da miyar albasa

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

#kanogoldenapron#inason awara sosai kuma tana kara lfy

Awara da miyar albasa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#kanogoldenapron#inason awara sosai kuma tana kara lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara
  2. Sinadarin dandano
  3. Albasa
  4. Tumatir
  5. Gurjin bature
  6. Mai
  7. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke waken soya kikai amarkada idan an kawo saiki tace kicire dusar da ruwan zakiyi amfani zaki dorashi a wuta saiki dan zuba manja kibarshi yaita tafasa

  2. 2

    Saiki zuba ruwan tsami aciki zakiga tana harhade jikinta haka zaki tayi har ya cuccure saiki sauke kike diba kinasawa a abun tata kitsane ruwan

  3. 3

    Idan tasha iska saiki yanka ki soya,saiki yanka albasa da tumatir kidan soya sama sama kisa dandano kadan saiki yanka koren tattasai akai kisa gurji dan kawata girkin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes