Vanilla cake

Princess Amrah @Amrahskitchen98
Am not a fan of vanilla cake, but this one is special. Very fluffy and tasty. Try my recipe and thank me later.
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba butter a cikin mixer ki yi mixing dinshi sosai har sai ya zama fluffy. Sai ki zuba sugar ki ci gaba da mixing. Idan suka hade sosai, ki fasa kwai ki zuba ki ci gaba da mixing. Ki zuba fresh milk sannan ki bar shi
- 2
A wani bowl din daban, ki zuba flour, flavor da baking powder ki yamutse da hannunki. Sai ki dauka ki juye a cikin wancan kwabin da kika yi ki jujjuya a hankali.
- 3
Ki nemi gwangwani 6 inches ki shafe butter a kai, sai ki barbada flour ko'ina ya samu. Ki raba kwabin kashi biyu ki fara gasa rabi sannan ki gasa rabin.
- 4
- 5
- 6
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Chocolate cake
I found this recipe somewhere and decided to give it a try and it turn out to be my best chocolate cake ever superb moist 😋 try it and thank me later #backtoschool @harandemaryam and @slyvinloganleo @meerah22 come and have some


Donut🍩
#smallchopcontestIt's very soft delicious and yummy 😋 Donut is one of my favourite snack


COCONUT CAKE TOPPING WITH COCONUT FLAKES😍😍😋
#bakecake i luv cake very much that's why everyday am creating new recipe on it,my family enjoy dis coconut cupcakes very much 😍😍❤they said I should make it again 😂😂try my recipe and feel d difference😋


Vanilla cake
Yayi dadi sosae ga Kuma laushi


Vanilla cupcakes
One of my customers tasted the frosting she thinks it's whipping cream but I told her no it's butter cream and she said u are a great chef rasheeda


Red Velvet Cupcake
Are you a fan of red Velvet cake?Join me to make dis kind of yum one.Also follow my tiktok page for the video.


Doughnuts
I like doughnuts and found it very easy to make, you can use it as a breakfast with tea I used it as a way of financing my 💃💃


Vanilla cake with whipped cream frosting
Cake yana dadi sosai


Toasted vanilla cake
Yana da saukin yi. Thanks @antyhafsah_0922


Butterless milk cake
Wana kara nayi cake babu butter babu oil kuma yayi dadi sosai 😋😋


Sprinkler Cookie 2
One thing i never get tired of is baking cookies.


Slice vanilla cake
Iyalina sunasun wannan cake gadadi ga laushi ga kara lfy ina masu fama da cutar nama to kuyawai tacin cake


Red velvet
Thank uh maryam Bake "N"grill for the recipe .very sweet wollah


Vanilla cup cake
Inason naci cake me laushi kamar wannan, musamman da lemo me sanyi.


Vanilla cake


Oreos cake
Nayi wannan cake din saboda ina son cin cake sai nace bari in gwada shi and this is the out come 😄😍


Kunun Madara 😋
Sweety, healthy try it and enjoy the milky coconut feelings 😍😋


Chocolate fudge cake
#gashi wato wan nan cake din gaskiya baa bawa yaro me kyiwa 😋


Red velvet cake
I dedicated dis my red velvet cake recipe to one of our Cookpad authors:Author Azeez Abiola.The Authors send me a message telling me he/she love my recipes😍😍😍but too bad for him/her, Did not understand Hausa, because most of my recipes are on Hausa app.(I use him/her because I don't know weather d author is a male or woman)Tnk u for d encouragement.


Vanilla & coconut flavor cake
Inason wadannan flavors din a cake yanada matuqar dadi.


Chocolate Bar Cookie
Thank uh jahun for the recipe 💛 it was very testy,sweet and attractive wollah💟💟


Cup cake
Nayishine Dan maramari Amma yayi Dadi balaifi


Cake


Vanilla cake pops
Cake ne mai matukar dadi da burgewa. Musamman ga kananan yara. Idan yaranki basa son cin abinci akwai hanyoyin da za ki bi don yi musu dabara. Cake pops ma wani hanyar jawo raayin yara ne. Saboda yara na son alawan tsinke sosai. So idan kin yi wannan sai ki tsira toothpick kamar yanda na yi. Yaranki za su so shi sosai. Ba ma iya yara ba har manya. Ba sai an tsaya gutsira ba kawai sakawa za a yi a baki.


Cake gashin gargajiya
Zakiyi shi as snacks ne, zaa sha da tea ko lemu


Fluffy Vanilla Cake


Veggies+potato sauce
When I ask my mother for her best sauce recipe, she gave me this. Its so yummy and delicious. Try it and thank me later. #saucecontest


Cakepop
#new year recipe Yana dadi sosai godiya ga Anty Aishat Adamawa,Maman Jafar


Vanilla pond cake
#CDF


Milk cake
#kaitas

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9905674
sharhai