Ingredients

1 hr
Any amount
  1. Rice
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Cavage
  5. Carrot
  6. Lawashi
  7. Kayan ciki
  8. Seasoning
  9. Oil
  10. Water
  11. Tumatur optional

Cooking Instructions

1 hr
  1. 1

    Farko zaki fara greating din attaruhu sea ki dora ki dan doya da mai

  2. 2

    Add ur onion shima y Dan soyu kadan then add water and ur seasoning

  3. 3

    Idan ruwan y tafasa sea ki saka rice dinki.....

  4. 4

    Bayan shinkafar na kusa d fuwa sea ki saka carrot dinki... sea ki barshi yy laushi kadan

  5. 5

    Sea ki sa Kayan cikinki Wanda kika dade d dafa wa sea cavage.....

  6. 6

    Cover it for some minutes......

  7. 7

    Save nd enjoy......

  8. 8

Similar Recipes

More Recommended Recipes