Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Garin kwaki
  2. Attaruhu
  3. Mai
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Corry

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu kwakinki ki zuba masa ruwa uwa zaki kwaɗa shi kitace ruwan ki jingineshi ruwan ya tsotse.

  2. 2

    Saiki sami turmi ki jajjaga attaruhu da albasa kisa maggi corry saiki zuba kwakinki ki kirɓa shi zai haɗe jikinsa uwa sakwara saiki kwashe.

  3. 3

    Kizuba mai akasko inyayi zafi kisamu kwakinki ki dinga taɓawa kina sawa amai inya soyu ki kwashe shi.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

 Real_shaxee
Real_shaxee @cook_16861642
on
Kano

Similar Recipes