Spaghetti and macaroni with stew and salad,fish and egg

zulaiha hamisu
zulaiha hamisu @cook_15426661

Spaghetti and macaroni with stew and salad,fish and egg

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    A dora ruwa a wuta idan ya tafasa sai a zuba macaroni da spaghetti a zuba salt kadan da mai cokali 2 kar ta dunkule a barta ta dahu a tace ruwan a zuba a mazubi

  2. 2

    Sai a gyara salad a wanke shi da salt ko vinegar a tsane,a wanke tumatur sannan a yayyanka kanana

  3. 3

    Zaa sami plates Sai a zuba spaghetti and macaroni daga kasa a zuba miya sai a zuba salad daga gefe tare da tumatur

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zulaiha hamisu
zulaiha hamisu @cook_15426661
on

Comments

Similar Recipes