ALALA And Source (moimoi)

Maman Khalid
Maman Khalid @cook_14995143
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Kayan dandano
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Citta
  6. Cryfish
  7. Manja da mankuli
  8. Tafarnnuwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaka surfa wake a wanke idan an fidda dusar ya wanku sai a zuba kayan hadi kamar haka

  2. 2

    Albasa,attaruhu,tafarnuwa,citta,cryfish,sai a markada

  3. 3

    Idan an markada sai a soya manja da mankuli a zuba a kai a sa kayan dandano da albasa yarda ake bukata sai a sa ruwa kadan ajuya sosai sai a kula aleda fara a na sawa atukunya sai a dora akan huta a rufe har sai ya dahu.

  4. 4

    SOURCE:albasa,attaruhu, tumatir,kayan dandano mai,cabbage

  5. 5

    Da farko za ka zuba mai a kasko sai ka zuba yan karkiyar albasa da tumatir da attaruhu kadan sai ka zuba kayan dandano tare da cabbage idan ya soyu sai a sauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Khalid
Maman Khalid @cook_14995143
on
Kano
l LOVE COOKING
Read more

Comments

Similar Recipes