Gasashshen Burundi me kwai

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano

Burodi ya kammala aci lafiya.

Gasashshen Burundi me kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Burodi ya kammala aci lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwai adadin da mutum yake buqata
  2. Burudi
  3. Albasa
  4. Citta
  5. Kayan dandano
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka albasa ki daka citta ki hadasu a guri daya, ki marmasa maggi kisa dan gishiri, ki fasa kwai ki zuba sai ki kadasu, sai ki dora mai a kwanon suya ki zuba kwan ki soya. Idan burodinki me yankane shikenan, idan mara yankane sai yankashi ki daka kwan akan burudin ki rufe da wani burodin sai kisa a bun gashi a gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes