Doya da kwai

UmmuB spices
UmmuB spices @ummuB2013
Bauchi

Kwai din ya kama jikin doyan

Doya da kwai

Kwai din ya kama jikin doyan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai,albasa
  3. Mangyada
  4. Gishiri,sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doya ki yi manyan yanka kaman yanda xaki yi Na sakwara sai ki wanke tas ki Sa a tukunya ki xuba ruwa ba mai yawa ba ki saka gishiri kadan da sugar ki dafa. Ya Dan yi laushi

  2. 2

    In ya nuna sai ki daura mangyada a kan wuta ki fasa kwai a roba ki yanka albasa ki kada shi

  3. 3

    Sai ki yanka doyan daidai girman da kike so kina tsomawa a kwai din kina saka wa a mai.Note sai mangyada yayi xafi xaki saka doyan Kuma kar ki juya doyan sai kinga yafara brown kafin ki juya Kuma kar ki Sa gishiri a kwai din.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UmmuB spices
UmmuB spices @ummuB2013
rannar
Bauchi
All I know about my self is that I love cooking and I don't get ride of it
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes