Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doyaki wanke tas ki yankata yanda kike bukatar shape din, ki daura awuta kisa ruwa da gishiri kadan ki barta ta nuna sai ki sauke ta ki tsame ta daga ruwan

  2. 2

    Ki fasa kwai kisa mai maggi kadn ki daura mai awuta in yayi zafi ki dau doyar ki kina tsomawa cikin ruwan kwai kina soyawa, in tayi brown sai ki kwashe

  3. 3

    Kina iyaci haka ko kuma da sauce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes