Soyayyen Doya da miyar kwai

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Yummy Delicious

Soyayyen Doya da miyar kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yummy Delicious

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Doya manya Guda
  2. Mangyada
  3. 4Kwai
  4. Kayan Miya
  5. 2Karas babba Guda
  6. 1Albasa manya
  7. 2 pcsGarlic
  8. 1Cittah tblspn
  9. Maggi da Curry thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki fere Doyarki, kisata Cikin Rua, inkingama saiki Sa mangya akan Wuta, kisama doyarki Gishi kadan.. Saiki fara soyata,, inkinason Yayi maki taushi har ya kaimaki Gobe, wajen Soyawar zaki Dan yayyafa rua saiki Rufe Frying Pot In... Inkingama ki aje agefe.. Kidauko Kara's inki ki yanka ta duk yadda kk son shape in, kayan Miya ma ki yanka, Albasa ki slicing, kisa mabgyada kamar Spoon 3 saikizuba Kayan Miya da kayan kamshi dsu maggi,, inkingama kinga ya soyu saikisa Kara's da Albasa

  2. 2

    Inkinga ya yi taushi saiki fasa kwai kisa kujuya har sai yayi dambu... Kichishi da Ruan shayi Ko Kuma Coffee

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes