Cookies mai kwakwa

Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
Jigawa State Nigeria

Wannan cookies yana da dadi sosai.

Cookies mai kwakwa

Masu dafa abinci 15 suna shirin yin wannan

Wannan cookies yana da dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi uku
  2. Qwai daya
  3. Sugar rabin kofi
  4. 250Bota giram
  5. Filebo qaramin cokali daya
  6. Madarar gari babban cokali daya
  7. Gurzazziyar kwakwa rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hade suga da bota ki gauraya sosai ya hade saiki fasa qwai ki zuba ki zuba flavor hade su, sannan zaki tankade fulawar ki hade da madarar.

  2. 2

    Sai ki juye gana daya har kwakwar da kika gurza ki hade su sosai ya zama ba gudaji a ciki, sai samu ledar yiwa cake ado (piping bag) ki juye a ciki bayan kin juye saiki saka kan adon da kike so (nozzle).

  3. 3

    Zaki dauko tiren gashi ki shinfida masa takardar gashi a saman sa, sannan saiki daidaita abin adon cake dinki kina matsawa akan takardar gashin kina fidda cookies din ki ajere yadda kike so bayan kin gama jera su sai ki saka a abin gashi (oven) ki gasa na minti goma sha biyar sai ki fidda shi shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
rannar
Jigawa State Nigeria

sharhai

Similar Recipes