Shinkafa da wake garau garau

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

#hauwa inason garau garau sosae

Shinkafa da wake garau garau

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#hauwa inason garau garau sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Yar uwa idan kika dauko tukunyarki sae ki daurayeta ki aza saman murhu sae ki zuba ruwanki dae de kwatanci sae ki rufe

  2. 2

    Sae ki dauko wakenki ki raerayeshi saboda gudun kasa sae ki wanke shi ki zuba a tukunyarki sae ki saka kanwarki dae de kwatanci sae ki rufe

  3. 3

    Idan wake y dahu sae ki dauko shinkafarki ki wanketa sae ki zuba ki saka gishiri da farin magi sae ki motse sae ki rufe

  4. 4

    Yar uwa sae ki dako alayyahunki ki yayyankashi bada girma sosae b saboda yayi kyau kuma mutun yaji shaawar cii tun kan yaci idan kikq yanke sae ki wanke shi ki sakashi a gwagwa sae ki rufe sae ki dora ruwa kan wuta idan suka tafasa sae ki zuba acikin alayyahunki sae ki bashi kamar min 5 haka sae ki cireshi daga ruwan sae ki sake daurayeshi d ruwan sanyi sae ki matseshi sosae yar uwa sae ki aje

  5. 5

    Sae ki dauko tukunyar suyar ki sae ki zuba mae kwatanci sae ki dauko alayyahunki ki saka mishi farin maggie d gishiri kwatanci sae ki xubashi axikin abin suyarki sae ki soyashi sama sama sae ki kwashe

  6. 6

    Sae ki dauko tarugunki kamar hudu haka sae ki cire hancunshi sae ki wanke shi saka a turmi ki daka shi da maggie star 1 sau ki kwashe a karamin roba ki rufe

  7. 7

    Shikenan shinkafa da wake#garau garau# inki ta hadu sae ciii uhmmm yummy 😋 aciii dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes