Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Man gyada
  3. Kayan miya
  4. Magi
  5. Gishiri da sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xa'a fere doya a yanka ta sai a wanke asa gishiri da sugar sai a xuba ruwa bada yawa ba a Dora a wuta

  2. 2

    A nika kayan miya kada yayi laushi sai a soya man gyada a xuba kayan miyan aciki asaka kanwa kadan saboda tsami sai a barshi ya Dan soyu sai a saka Maggie ajuya a rufe idan ya soyu shi kenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukayya Sugau
Rukayya Sugau @cook_18190419
rannar

sharhai

Similar Recipes