Shinkafa da wake

Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
Kaduna State, Nigeria.

#garaugaraucontest. Inason garau garau fiye da kowani abinci

Shinkafa da wake

#garaugaraucontest. Inason garau garau fiye da kowani abinci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Shinkafa Kofi
  2. 1Wake Kofi
  3. Gishiri
  4. Mai
  5. Yajin barkono
  6. Ganyen latas
  7. Tumatur
  8. Albasa
  9. Kifi soyayye

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara waken ki saiki wanke ki daura ruwa ya fara zafi saiki zuba waken ki barshi ya fara dahuwa saiki wanke shinkafanki ki zuba ki barta kusan dahuwa saiki wanke ta kisa mata gishiri kadan da ruwa shima kadan, saiki barta ta turara.

  2. 2

    Ki soya mai da albasa

  3. 3

    Ki yanka latas ki wankeshi da gishiri.

  4. 4

    Saiki yanka tumatur da albasa

  5. 5

    Ki jajjaga albasa da ataruhu saiki zuba kayan dandano da dan ruwa kadan saiki barshi ya tafaso ki zuba kifin ki barshi ya turara a wuta kasa kasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes